Maganar da sheikh jaafar yayi akan Makiya Arewa, A shekara ta dubiyu da bakwai (2007).

Sheikh Jaafar Adam Ya Kira Bola Tinubu A Matsayin Makiyin Yan Arewa, Wan da wan nan labarin yafito ne daga shafin Facebook.

Daga Muhammad Zahraddeen Gombe

fitaccen malamin addinin musuluncin Marigayi Sheikh Jaafar Mahmud Adam, ya kasance dan Arewa wanda ba zai taba goyon bayan burin jagoran jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Bola Tinubu, na zama shugaban kasar Najeriya ba. A yayin wani huduba mai fashewa kafin a kashe shi a shekarar 2007, Sheikh jafar mahmud Adam ya sanya Bola Tinubu a cikin jerin makiya Musulmin Arewa daga Kudu maso Yamma.

Domin kuwa a lokacin dayake gwamnan Lagos ankashe mana yan uwa da yawa a jiharsa yakasa daukan mataki anmana asaran dukiya mai dumbin yawa a jihar Lagos

Sannan dukkan kashe kashen da akeyi a arewa baitaba fitowa ya jajanta manaba sai yanzu dayakeson zama shugaban kasa toh inajan hankali ga dukkan yan uwana yan arewa karmu biyewa son zuciyarmu ko kuma banbancin jam’iyya yanzu magana akeyi na ceto yankinmu na Arewa daga halin da muke ciki

Ina kira ga marubutanmu na arewa da adage gurin rubuta dukkan abunda zai kawowa yankinmu na arewa cigaba Musamman gurin zaban shugaba mai nagarta ba irinsu su Bola tinuba wanda tun 1997 yake cewa bai yadda da Nigeria a matsayin kasa daya ba

Leave a comment

Design a site like this with WordPress.com
Get started