Daga yau andena cutar ku a wayoyinku

Daga yau andena cutar ku a wayoyinku

Daga yau andena cutar ku a wayoyinku 

Domin cikeken Rohto akan wan Nan application Dan na wan nan video dake kasa 👇https://youtu.be/iyPypMEIGEU

Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a wayoyinku na hannu.


Wannan wani Application ne


Sunansa (GSMARENA) wannan Application din mutane da yawa sun dauko shi domin yin amfani dashi, kaima kar ka bari a barka a baya.

Mene amfanin wannan Application din?

komai na waya daga camera har zuwa designing dinta kuma zaka sami kowacce waya kake so, kamar su iPhone ko Samsung ko infinix, tecno da sauransu.

Kuma zaka iya yin compere zakanin wayoyi biyu, misali idan kana son ka siyi Samsung ko iPhone kuma ka rasa wacce zata zaba to wannan Application din zai fada maka banbancin ko wacce a cikinsu. Na tabbata da wannan Application din zai burge ku, kuma wannan Application din bashi da wuyar Amfani, acikin sauki zakayi amfani dashi.

Idan kana san downloading dinsa 

Dan na Nan 👌👉

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.gsmarena.android

Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 

Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma’ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.

Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .

Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

Leave a comment

Design a site like this with WordPress.com
Get started