Darasinmu na yau nazo muku da hanyar da zaku nemi aiki a bankin UBA Cikin sauki.

Kamar yadda kuka sa ni bankin UBA shi ake kira da United bank for Africa, kuma banki ne da yayi fiye da shekaru 65 yana aiki a nashiyar Africa.
Assalamu alaikuma Warahamatullah.
Barkanku da sake kasancewa damu a wannan shafin namu mai Albarka na Abdulkimeeyatv.
Sannan wannan banki na UBA ya kasance yana daya dafa cikin manyan bankuna a africa kuma wanda yake da mabiya masu yawa wanda suke amfani dashi.
A yanzu haka wannan banki na UBA yana nema ma’aikata a fadin Nigeria, dan haka idan kana da sha’awa sai kabi wannan matakan.
Aubuwan da ake butaka
1-High degree of professional ethics, integrity and responsibility
2-Basic knowledge of the common web servers in use Eg. Apache, IIS, Nginx, Sun Java
3-Good understanding of endpoint security
4-Ability to develop and promote team spirit
5-Knowledge of common/known vulnerabilities and remediation techniques/procedures
6-Knowledgeable on the use of common remediation tools eg. SCCM and Ansible
7-SSL certificate provisioning on web applications
8-Bachelor’s Degree in a related field
9- You have 3-4 years related experience
10-CISA or related certification is an added advantage
Ayyukan da Zaku iya Nema
1- Relationship Manager
2- Team Leas Investor
3-Team member Revenue Assurance
4- Relationship manager at Asian Desk
5- Manager team group
Wadannan sune kadan daga cikin ayyukan da zaku iya neman aiki a bankin UBA.
Domin neman aikin Saiku danna link din dake kasa. https://app.ismartrecruit.com/socialApply?x=E7pdWJhZ3JvdXAuY29tXzE5X1NFTEZTRVJWSUNFUE9SVEFMX2dyaWRfZW4=Q9e
Allah ya bada sa’a Amin ya Allah 🤲
Za a Rufe dauka a Ranar 10/2/2022.

Leave a comment