Jama’a Assalamu alaikum warahamatullah.
Barkamu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka na Abdulkimeeyatv.

Ayau nazo muku da bayani akan yadda zaku nemi aiki a kamfanin MTN, da fatan dukkan mai sha,awar aiki a kamfanin MTN zai bi dukkan matakan da aka tsara domin ciki aikin har ta kai gaya samu insha Allah.
Kamar de yadda kuka sani MTN kamfanin layine wato sim wanda yake nahiyar Afrika, kuma kamfanine da yake da mabiya masu yawa musamman anan Nigeria, sannan yana na daya daga cikin kamfanonin sim/layi da ake amfani dasu musamman anan nigeria, domin shine kan gaba a bangaren amfani.
Kamfanin MTN kamfanine daya shahara sosai wajen amfani kuma yake da kulawa da kuma sanya masu amfani dashi cikin annashuwa da kuma jin dadin aiki dashi, hakanne yasa wannan kamfanin layi yafi kowane layi adadin masu amfani dashi a Nigeria.
A yanzu haka wannan kamfani na MTN ya bude wani shafi domin daukan ma’aikata abangarori (15) dan haka idan kana bukata sai kabi wannan matakan.
Ga Jerin Ayyukan da zaku iya nema a kamfanin MTN
Menu
Kamfani MTN zai dauki Ma’aikata a Bangarori guda 15 a Nigeria
Jama’a Assalamu alaikum warahamatullah.
Barkamu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka na Hikimatv.
Ayau nazo muku da bayani akan yadda zaku nemi aiki a kamfanin MTN, da fatan dukkan mai sha,awar aiki a kamfanin MTN zai bi dukkan matakan da aka tsara domin ciki aikin har ta kai gaya samu insha Allah.
Kamar de yadda kuka sani MTN kamfanin layine wato sim wanda yake nahiyar Afrika, kuma kamfanine da yake da mabiya masu yawa musamman anan Nigeria, sannan yana na daya daga cikin kamfanonin sim/layi da ake amfani dasu musamman anan nigeria, domin shine kan gaba a bangaren amfani.
Kamfanin MTN kamfanine daya shahara sosai wajen amfani kuma yake da kulawa da kuma sanya masu amfani dashi cikin annashuwa da kuma jin dadin aiki dashi, hakanne yasa wannan kamfanin layi yafi kowane layi adadin masu amfani dashi a Nigeria.
A yanzu haka wannan kamfani na MTN ya bude wani shafi domin daukan ma’aikata abangarori (15) dan haka idan kana bukata sai kabi wannan matakan.
Ga Jerin Ayyukan da zaku iya nema a kamfanin MTN
1- Accountant – Financial Operations Fixed Asset Accounting.Finance
2- Manager – PS Core and IPMPLS Performance
3- Personal Assistant – CCRO.Corporate Relations NG
4- Advisor – Regulatory and Statutory Compliance.Risk and Compliance
5- Engineer – IP Security Operations
6- Officer – Payroll.Finance
7- Analyst – NES Service Management.Network
8- Coordinator – NES Special Projects
9- Manager – Mass Market Segment
10- Analyst – Customer Analytics
11- Manager – Youth Platforms
12- Analyst – Business Performance and Reporting.Enterprise Business NG
13- Manager – Sales and Trade Development Jos.Sales and Distribution
14- Sales and Trade Development Kano.Sales and Distribution
15- Manager – Sales and Trade Development FCT.Sales and Distribution
Wadannan sune aiyuka (15) da kamfanin MTN ya fitar domin daukan ma’aikata.
Dan haka idan kana da bukatar cikawa saika shiga link dinnan dake kasa
👇
Idan ka shiga bayan ya bude zakaga jerin ayyukan da zaka iya nema saika zabi wanda kakeso sannan kayi apply saika cike dukkan abubuwan da ake bukata.
Allah ya bada sa’a
Za’a rufe dauka Ran 10th/2/2022

Leave a comment