
Sarkin Zazzau Muhammadu makau shine sarkin Zaria na 61. 1804 Kirarinsa: -Jatau mai masu, Dan Tasallah, -Tozalin barkono ba ka Masayi. Muhammadu Makau dan Sarkin Zazzau Ishaku Jatau ne. Sunan mahaifiyarshi Tasallah, Shi jan mutum ne kuma ba dogo ba.
Sarkin Zazzau Muhammadu Makau (1804)

Leave a comment