-
Kamfani MTN zai dauki Ma’aikata a Bangarori guda 15 a Nigeria
Jama’a Assalamu alaikum warahamatullah. Barkamu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka na Abdulkimeeyatv. Ayau nazo muku da bayani akan yadda zaku nemi aiki a kamfanin MTN, da fatan dukkan mai sha,awar aiki a kamfanin MTN zai bi dukkan matakan da aka tsara domin ciki aikin har ta kai gaya samu insha…
-
Kamfani MTN zai dauki Ma’aikata a Bangarori guda 15 a NigeriaKamfani MTN zai dauki Ma’aikata a Bangarori guda 15 a Nigeria
Jama’a Assalamu alaikum warahamatullah. Barkamu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka na Hikimatv. Ayau nazo muku da bayani akan yadda zaku nemi aiki a kamfanin MTN, da fatan dukkan mai sha,awar aiki a kamfanin MTN zai bi dukkan matakan da aka tsara domin ciki aikin har ta kai gaya samu insha…
-
ƊAN ƘWALLON ƘAFAN NAGERIYA KAFTIN AHMAD MUSA YA BA WA WANI BAWAN ALLAH KYAUTAR GIDA A JIHAR KANO
-A Cikin Ƙasa Da Kwanaki Uku Da Ya Raba Tallafin Jari Naira Dubu Ashirin-Ashirin Ga Mutane 5,000 Maza Da Mata Masu Ƙananan Sana’o’i A Birnin Jos, Kaftin Ahmad Musa A Jiya Ya Sake Gwangwajewa Wani Bawan Allah Da Kyautar Gida A Jihar Kano. Yau Talata, 28 ga watan June, 2022.Fitaccen ɗan ƙwallon ƙafan Nageriya na…
-
‘Yunwa ta halaka mutum 22’ a sansanin ‘yan gudun hijira a Jihar Katsina
Katsina Govt Kimanin mutum 22 ne suka mutu sakamakon fama da yunwa a wani sansanin ‘yan gudun hijira da ke ƙaramar hukumar Jibiya a jihar Katsina. Sansanin na dauke da dumbin ƴan gudun hijira da suke tsere daga garuruwan jihar da dama sakamakon karuwar matsalar tsaro a jihar. Sansanin dai na dauke da akalla mutum…
-
Shugaba Muhammadu Buhari zai tashi zuwa Portugal yau
Kwana biyu bayan dawowarsa daga taron koli na shugabannin kungiyar Commonwealth a Kigali babban birnin Rwanda, Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya zai tashi a yau Talata zuwa Portugal a ziyarar kwana hudu. A wata sanarwa da kakakinsa, Mallam Garba Shehu, ya fitar, ya ce shugaban zai gana da takwaransa na Portugal, Shugaba Marcelo Rebelo, sannan…
-
‘Yan Afirka ta Kudu za su iya fuskantar matsanancin rashin wutar lantarki
Babban kamfanin samar da makamashi na Afirka ta Kudu ya sanar da cewa akwai yuwuwar kara katse wutar lantarki a kasar muddin ba a kawo karshen yajin aikin da ma’aikatansa ke yi ba a yanzu. A yayin wani taron manema labarai na gaggawa shugaban kamfanin wutar, Eskom, Andre Ruyter, ya ce, matsalar za ta kai…
-
Zamfara: ‘Kyale kowa ya mallaki makami na da haɗari’
Sa’o’i 5 da suka wuce Masana a harkar tsaro sun bayyana cewa matakin da gwamnatin jihar Zamfara da ke Najeriya ta dauka na kyale farar-hula su mallaki bindiga yana da matukar hadari. A karshen makon jiya ne gwamnatin ta sanar da wannan mataki tana mai cewa ta dauke shi ne sakamakon yawaitar hare-haren ‘yan ta’adda da…
-
Makashin Hanifa Yafashe da Muka.
KUKAN MAKASHIN HANEEFAH. DAGA Auwal G Danbarno Ba yana kuka bane saboda nadamar abinda ya yiwa Haneefa. Ya na kuka ne domin yanayin da rayuwar sa ta shiga, da kuma hukuncin da zai fuskanta. Wani abun lura. A lokacin da aka kama shi, jikinsa babu wata alama ta zullumi da rama da tashin hankali, duk…
