Category: AmkimeeyaTv
-
Cikeken Rohto akan Rasuwar Yarinyar da aka Yi kidnapped, Hanifa Abubakar #hanifa_death😭😭
Allah kasa mucika da inami 🤲 kasa mufi karfin zuciyar mu. Wan Nan Video shine cikekeken baya Ni akan yadda abin yakasance. https://youtu.be/VWS7m1XBmMA
-
Dan majalisar jiha Mai wakiltar karamar hukumar Hadejia,A zauren majalissar Jiha,Hon,Abubakar sadiq Jallo, Ya hallaci bikin kaddamar da gi nin UBEC MODEL SMART SCHOOL HADEJIA.
BARR.JALLO YA HALACCI BIKIN KADDAMAR DA GININ UBEC MODEL SMART SCHOOL HADEJIA DA KUMA KADDARAMAR DA RABON #EDUKEKKE 19/01/2022.. Mai Girma Dan Majilissar Jiha Mai Wakiltar Karamar Hukumar Hadejia Kuma Shugaban Kwamatin Shari’ah Na Majilissar Dokokin Jihar Jigawa Mallam Abubakar Jallo tare da dandazon jama,arsa sun Halacci taruka guda biyu yau a cikin garin Hadejia.…
-
Yadda Zaku Samu Katin katin Kullum Sama Da Na 1,000
Bar kam muda sake kasan cewa daku awan nan lokaci mai Albarka zan Yi amfani da wan nan damar nasa nar muku da wan nan platform Mai suna LUMI. Awan nan platform Ana samun Katin Kira a kowan ne irin Layin Waya ko kudi online Sama da 1000 naira akulun wan da idan harkayi registration…
-
YADDA ZAKA SAMU KUDI ONLINE KULLUM,800 Naira
Bar kanmu da sake kasan cewa daku awan nan lokaci mai Albarka, Zan Yi amfani da wan nan damar nasa nar muku da wan nan platform Mai suna PINGOPRO PLATFORM2, 👇 Awan nan platform Ana samun kudi online Sama da 1000 naira akulun wan da idan harkayi registration successful za Su baka 30,000 thunsand naira…
-
Maganar da sheikh jaafar yayi akan Makiya Arewa, A shekara ta dubiyu da bakwai (2007).
Sheikh Jaafar Adam Ya Kira Bola Tinubu A Matsayin Makiyin Yan Arewa, Wan da wan nan labarin yafito ne daga shafin Facebook. Daga Muhammad Zahraddeen Gombe fitaccen malamin addinin musuluncin Marigayi Sheikh Jaafar Mahmud Adam, ya kasance dan Arewa wanda ba zai taba goyon bayan burin jagoran jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Bola…
-
Filin Fadi Ra,ayin
Filin Fadi Ra’ayin Ka……. Shin wa kuke ganin yafi dacewa da wannan kujerar bayan wa’adin mulkin shugaba buhari 2023? 1) Alhaji Atiku Abubakar2) Rabiu Musa Kwankwaso3) Yahaya Bello4) Tambuwal5) Bukola Saraki6) Jonathan7) Osinbajo8) Rotimi Amechi9) Bola Ahmad Tinubu10) Babatunde Fashoila Daga Tashar AmkimeeyaTv.
