Category: mubarkeeytv
-
Na yi kuskure wurin zaɓar mataimaki a 1999 – Obasanjo
Tsohon Shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa ɗaya daga cikin kurakuran da ya tafka a rayuwarsa shi ne zaɓar mataimaki a 1999. Obasanjon ya bayyana haka ne a yayin da yake amsa tambayoyi a wani taro na wasu ɗalibai a Abeokuta da ke Jihar Ogun, kamar yadda jaridun Najeriya suka ruwaito. Obasanjo dai shi…
-
Yadda Zaka Nemi Aiki a Bankin United Bank for Africa (UBA)
Darasinmu na yau nazo muku da hanyar da zaku nemi aiki a bankin UBA Cikin sauki. Kamar yadda kuka sa ni bankin UBA shi ake kira da United bank for Africa, kuma banki ne da yayi fiye da shekaru 65 yana aiki a nashiyar Africa. Assalamu alaikuma Warahamatullah.Barkanku da sake kasancewa damu a wannan shafin…
-
Da wannan App din zaka hana a ganka online
Da wannan App din zaka hana a ganka online Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani Wannan wani Application ne? A wasu lokutan mukan shiga whatsapp ko messenger muga anmana sakonni wanda mu bamusan da su…
Abdul KimeeyaTv
-
Daga yau andena cutar ku a wayoyinku
Daga yau andena cutar ku a wayoyinku Daga yau andena cutar ku a wayoyinku Domin cikeken Rohto akan wan Nan application Dan na wan nan video dake kasa 👇https://youtu.be/iyPypMEIGEU Mene amfanin wannan Application din? komai na waya daga camera har zuwa designing dinta kuma zaka sami kowacce waya kake so, kamar su iPhone ko Samsung…
Abdul KimeeyaTv
