Category: Uncategorized
-
SHAREDBuhari ya ba ministan ilimin Najeriya umarnin kawo ƙarshen yajin aikin ASUU cikin mako biyu
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayar da umarni ga ministan ilimi na ƙasar Malam Adamu Adamu da ya kawo ƙarshen yajin aikin malaman jami’o’in ƙasar. Jaridar Daily Trust a Najeriya ta ruwaito cewa shugaban ya bayyana haka ne a ranar Talata inda ya bayar da umarni ga ministan ilimin ƙasar da ya sasanta abubuwan da…
-
KUNGIYAR ASIRI TA JUST DO IT.
DAN KUNGIYAR ASIRI NE A jihar Utah dake Kasar Amurka a shekarun 1977 an yi wani mugun bature mai suna Gary Gilmore wanda yayi kaurin suna wajen aikata laifin kisan kai Kafin Kasar Amurka ta haramta hukuncin kisa, an kama Gary Gilmore aka yanke masa hukuncin kisa ta hanyar harbi da bindiga, aka turashi gidan…
-
AN,NOBAR RUWA A JAHAR JIGAWA HADEJIA
INNALILLAHI WA INNA’ILAIHIRRAJU’UN Allah Mun Tuba, Allah Ubangiji Ya Kawo Mana Dauki Al’ummar Masarautar Hadejia na bukatar taimako, bisa halin da muka tsinci kan mu na iftila’in Ruwa (Flood) wanda ya jawo sanadiyyar rasa rayuka, dukiyoyin Al’umma, Gonaki, gidaje, rumfunan kasuwa da sauran su Jama’a na cikin wani hali matsanan ci da tausayi da kuma…
-
Angola da Libya sun shiga gaban Najeriya wurin samar da danyen mai – OPEC
Adadin danyen man fetur da Najeriya ke samarwa ya yi kasa zuwa ganga 972,000 a duk rana a cikin watan Agusta, wanda hakan yasa kasashen Angola da Libya suka shiga gabanta wurin samar da danyen man a watan. Hakan na kunshe ne a rahoton da kungiyar kasashe masu arzikin man fetur (OPEC) ta fitar a…
-
Da ‘yan Najeriya sun san halin da wasu ƙasashen ke ciki da sun gode wa Allah – Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce – da ‘yan ƙasar sun san irin halin matsi da takwarorinsu na ƙasashen Afirka ke ciki – da sun gode wa Allah. A wata sanarwa da mai taimaka wa shugaban kan kafofin yada labarai Malam Garba Shehu ya fitar, ya ce shugaban ya fadi hakan ne ranar Asabar lokacin…
-
Abin da ya sa wasu matasan Larabawa suke amfani da maganin ƙarfin maza
Wani bincike ya nuna cewa Saudiyya ce ta farko da ta fi amfani da maganin ƙara ƙarfin maza a ƙasashen Larabawa Sa’o’i 7 da suka wuce A wani shagon sayar da magani a unguwar Bab al-Shaaria mai ɗumbin tarihi da ke tsakiyar birnin Alkahira, mai sayar da maganin gargajiya al-Habashi ya baje-kolin abin da ya…
-
Yau za a binne hakorin tsohon firaministan Kongo, Patrice Lumumba
sassan kasar, domin girmamawaImage caption: An kewaya da akwatin da ke dauke da hakorin, sassan kasar, domin girmamawa A yau Alhamis gwamnatin Jamhuriyar Dumukuradiyyar Kongo, ke gudanar da taron binne jagoran kasar na farko bayan samun ‘yancin kai, Patrice Lumumba, a babban birnin kasar Kinshasa. Hakorin na zinare shi kadai ne ya rage a wani…
-
Yan luwadi na daga wadanda Birtaniya za ta mayar Najeriya
Hukumomin Najeriya sun ce suna sa ran karbar ‘yan kasar 38 masu neman mafaka wadanda Birtaniya za ta mayar da su gida. Mutanen sun hada da ‘yan luwadi da madigo wadanda suka nemi mafaka a Birtaniyar. Sauran sun hada da uwaye mata da kakanni da kuma wasu mutanen wadanda suka yi shekara da shekaru a…
-
Sarkin Katsina ya ba Saddik Musa Kaita Sarautar Sarkin Dawaki Mai Tuta
Sarkin Katsina Dakta Abdulmuninu Kabir Usman ya tabbatar wa Saddiq Musa Kaita da Sarautar Sarkin Dawaki Mai Tuta. A cikin wata takarda da sarkin ya saka wa hannu, sarkin ya ce ya tabbatar masa da ba shi wannan sarauta kuma zai saka ranar da za a yi naɗi. A kwanakin baya ne dai sarkin ya…
-
Man fetur ɗin Sri Lanka na dab da ƙarewa
Gwamnatin Sri Lanka ta ce watakila ba za ta iya shiga da man fetur cikin ƙasar nan da makonni uku ba, abin da zai zama wani sabon ci baya ga tattalin arzikin kasar. Man da kasar ke da shi dai ya kusan ƙarewa kuma ana dauninsa ne inda ake ba da fifiko ga motocin asibiti…
-
Yau Laraba Majalisar Dattawan Najeriya za ta tantance ministoci bakwai
Bam ya tashi a wurare da dama a Ethiopia ‘Yansanda a Ethiopia sun ce an samu tashin bam a wurare hudu a birnin Bahir Dar na arewacin kasar. Babu dai wani bayani kan ko an samu hasarar rayukka ko jikkata. Wani kakakin ‘yansandan ya ce an kama mutane shida da ake tuhuma. Zaman tankiya ya…
