Category: yadda Zaka Nemi Aikin banki
-
Na yi kuskure wurin zaɓar mataimaki a 1999 – Obasanjo
Tsohon Shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa ɗaya daga cikin kurakuran da ya tafka a rayuwarsa shi ne zaɓar mataimaki a 1999. Obasanjon ya bayyana haka ne a yayin da yake amsa tambayoyi a wani taro na wasu ɗalibai a Abeokuta da ke Jihar Ogun, kamar yadda jaridun Najeriya suka ruwaito. Obasanjo dai shi…
-
Yadda Zaka Nemi Aiki a Bankin United Bank for Africa (UBA)
Darasinmu na yau nazo muku da hanyar da zaku nemi aiki a bankin UBA Cikin sauki. Kamar yadda kuka sa ni bankin UBA shi ake kira da United bank for Africa, kuma banki ne da yayi fiye da shekaru 65 yana aiki a nashiyar Africa. Assalamu alaikuma Warahamatullah.Barkanku da sake kasancewa damu a wannan shafin…
