Tag: #Hikima_tv #bbc_hausa #Arewa_tech #Amkimeeya_Tv
-
Yanzu Aisha Buhari ta janye ƙarar da ta kai ɗalibi Aminu Muhammad, in ji lauyansa
Matar Shugaban Najeriya Aisha Buhari ta janye ƙara da kuma tuhumar da take yi wa ɗalibin nan Aminu Muhammad, kamar yadda lauyansa ya shaida wa BBC Hausa. Cikin wani saƙon tes, Barista C.K. Agu bai yi ƙarin bayani ba game da dalilin da ya sa Aisha ta janye ƙarar. Matakin na zuwa ne bayan ɗalibin,…
-
Ba mu da kudin motar zuwa aiki – Shugaban ASUU
Shugaban kungiyar malaman Jami’o’i ta Najeriya, Farfesa Emmanuel Osodoke, ya ce mambobin kungiyar za su fuskanci wahala wajen komawa jami’o’insu a ranar Litinin saboda basu da kudin mota. Shugaban na ASUU ya bayyana haka ne a jiya Lahadi, yayin tattaunawa da gidan talabijin na Channels dangane da janye yajin aikin na ASUU a ckin wani…
-
KUNGIYAR ASIRI TA JUST DO IT.
DAN KUNGIYAR ASIRI NE A jihar Utah dake Kasar Amurka a shekarun 1977 an yi wani mugun bature mai suna Gary Gilmore wanda yayi kaurin suna wajen aikata laifin kisan kai Kafin Kasar Amurka ta haramta hukuncin kisa, an kama Gary Gilmore aka yanke masa hukuncin kisa ta hanyar harbi da bindiga, aka turashi gidan…
-
AN,NOBAR RUWA A JAHAR JIGAWA HADEJIA
INNALILLAHI WA INNA’ILAIHIRRAJU’UN Allah Mun Tuba, Allah Ubangiji Ya Kawo Mana Dauki Al’ummar Masarautar Hadejia na bukatar taimako, bisa halin da muka tsinci kan mu na iftila’in Ruwa (Flood) wanda ya jawo sanadiyyar rasa rayuka, dukiyoyin Al’umma, Gonaki, gidaje, rumfunan kasuwa da sauran su Jama’a na cikin wani hali matsanan ci da tausayi da kuma…
-
Shuga Buhari yamika ta,aziyarsa ga iyayan yarinyar da aka kashe a jahar Kano.
Atakaice. Buhari ya miƙa ta’aziyyarsa ga iyayen Hanifa da aka kashe a Kano Mayaƙan ISWAP sun sace yara mata da maza 20 a Jihar Borno ‘Yan bindiga sun sace kwamashina a Jihar Bayelsa Jagoran mulkin sojin Sudan ya nada sabbin ministoci Ba zan bata lokaci ba wajen sanya hannu a kashe masu satar mutane –…
-
Cikeken Rohto akan Rasuwar Yarinyar da aka Yi kidnapped, Hanifa Abubakar #hanifa_death😭😭
Allah kasa mucika da inami 🤲 kasa mufi karfin zuciyar mu. Wan Nan Video shine cikekeken baya Ni akan yadda abin yakasance. https://youtu.be/VWS7m1XBmMA
-
Dan majalisar jiha Mai wakiltar karamar hukumar Hadejia,A zauren majalissar Jiha,Hon,Abubakar sadiq Jallo, Ya hallaci bikin kaddamar da gi nin UBEC MODEL SMART SCHOOL HADEJIA.
BARR.JALLO YA HALACCI BIKIN KADDAMAR DA GININ UBEC MODEL SMART SCHOOL HADEJIA DA KUMA KADDARAMAR DA RABON #EDUKEKKE 19/01/2022.. Mai Girma Dan Majilissar Jiha Mai Wakiltar Karamar Hukumar Hadejia Kuma Shugaban Kwamatin Shari’ah Na Majilissar Dokokin Jihar Jigawa Mallam Abubakar Jallo tare da dandazon jama,arsa sun Halacci taruka guda biyu yau a cikin garin Hadejia.…
-
Maganar da sheikh jaafar yayi akan Makiya Arewa, A shekara ta dubiyu da bakwai (2007).
Sheikh Jaafar Adam Ya Kira Bola Tinubu A Matsayin Makiyin Yan Arewa, Wan da wan nan labarin yafito ne daga shafin Facebook. Daga Muhammad Zahraddeen Gombe fitaccen malamin addinin musuluncin Marigayi Sheikh Jaafar Mahmud Adam, ya kasance dan Arewa wanda ba zai taba goyon bayan burin jagoran jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Bola…
-
Filin Fadi Ra,ayin
Filin Fadi Ra’ayin Ka……. Shin wa kuke ganin yafi dacewa da wannan kujerar bayan wa’adin mulkin shugaba buhari 2023? 1) Alhaji Atiku Abubakar2) Rabiu Musa Kwankwaso3) Yahaya Bello4) Tambuwal5) Bukola Saraki6) Jonathan7) Osinbajo8) Rotimi Amechi9) Bola Ahmad Tinubu10) Babatunde Fashoila Daga Tashar AmkimeeyaTv.
