Tag: You tube channel https://youtube.com/channel /Ucbar5pret8gq38mvjthw she
-
Gwamnatin Najeriya ta ƙaddamar da sabbin takardun naira
Gwamnatin Najeriya ta ƙaddamar da sababbin takardun kuɗin naira da ta sauya wa fasali. An fitar da takardun kuɗin ne yayin bikin da ke gudana yanzu haka a Fadar Shugaban Najeriya ta Aso Rock Villa a Abuja. Takardun kuɗin sun ƙunshi N1,000, da N500, da N200. Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ce daga ranar 15…
-
Muna ƙoƙari don shawo kan tsadar abinci – Shugaba Buhari
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya ce gwamnatinsa ta duƙufa kan ƙoƙarin magance tsadar farashin abinci a ƙasar. Buhari ya bayyana haka ne lokacin da yake buɗe taron bita kan ayyukan ministocinsa karo na uku don tantance irin nasarorin da aka samu wajen aiwatar da ƙudurorin da gwamnatinsa ke bai wa fifiko. Jaridar Daily Trust…
Abdul KimeeyaTv
-
Yadda Zaka Nemi Aiki a Bankin United Bank for Africa (UBA)
Darasinmu na yau nazo muku da hanyar da zaku nemi aiki a bankin UBA Cikin sauki. Kamar yadda kuka sa ni bankin UBA shi ake kira da United bank for Africa, kuma banki ne da yayi fiye da shekaru 65 yana aiki a nashiyar Africa. Assalamu alaikuma Warahamatullah.Barkanku da sake kasancewa damu a wannan shafin…
-
Da wannan App din zaka hana a ganka online
Da wannan App din zaka hana a ganka online Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani Wannan wani Application ne? A wasu lokutan mukan shiga whatsapp ko messenger muga anmana sakonni wanda mu bamusan da su…
Abdul KimeeyaTv
