-
Yau Za Afara System Upgrade Na Satoshi
Yau za’a fara (ko aka fara) System Upgrade akan Satoshi App: Core DAO Team sun sanar cewa yau 19 ga December za suyi aikin sauya fasalin Application din da aka yi Mining din Core akan sa, sunce aikin zai fara ne dai dai 19 ga December, sai dai basu saka time directly ba, a gaban…
-
Yanzu Aisha Buhari ta janye ƙarar da ta kai ɗalibi Aminu Muhammad, in ji lauyansa
Matar Shugaban Najeriya Aisha Buhari ta janye ƙara da kuma tuhumar da take yi wa ɗalibin nan Aminu Muhammad, kamar yadda lauyansa ya shaida wa BBC Hausa. Cikin wani saƙon tes, Barista C.K. Agu bai yi ƙarin bayani ba game da dalilin da ya sa Aisha ta janye ƙarar. Matakin na zuwa ne bayan ɗalibin,…
-
Aisha Buhari/Kotu ta tura Aminu Muhammad gidan yari
BBC ta gano cewa an gabatar da Aminu Muhammad da ake zargi da cin mutuncin matar Shugaban Najeriya, Aisha Buhari gaban kotu jiya Talata, kuma tuni ma an garzaya da shi gidan yari. Lauyan dalibin CK Agu ya tabbatar wa da BBC cewa an gurfanar da wanda yake karewar a gaban wata kotu da ke…
-
Nigeria Tana Chikin Matsala
Nigeria tana cikin matsala idan Tinubu ko Atiku suka Zama shugaban kasa Dattawan Arewa. Ango Abdullahi ya tofa Albarkaci bakinsa a game da manyan Yan takaran shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da Atiku Abubakar. Dattijon ya nuna Babu wani Abu da Tinubu da Atiku zasu iya tabukawa akan mulki jagoran na kungiyar Dattawan Arewa ya…
-
Yan banga sun laƙada wa shugaban ‘yan jaridu na Jihar Zamfara duƙa
‘Yan ɓangar siyasa sun lakawada shugaban ‘yan jarida na Jihar Zamfara, Comrade Ibrahim Musa Maizare duka, inda kuma suka yi barazana ga ‘yan jaridu a fadin jihar.Jaridar Daily Trust a Najeriya ta ruwaito cewa ‘yan bangar sun yi ɗirar miƙiya zuwa ga shugaban ‘yan jaridun, sun umurci ma’aikata da ke aikin gyara wasu shaguna na kungiyar…
-
Ba mu da kudin motar zuwa aiki – Shugaban ASUU
Shugaban kungiyar malaman Jami’o’i ta Najeriya, Farfesa Emmanuel Osodoke, ya ce mambobin kungiyar za su fuskanci wahala wajen komawa jami’o’insu a ranar Litinin saboda basu da kudin mota. Shugaban na ASUU ya bayyana haka ne a jiya Lahadi, yayin tattaunawa da gidan talabijin na Channels dangane da janye yajin aikin na ASUU a ckin wani…
-
Sarkin Zazzau Muhammadu Makau (1804)
Sarkin Zazzau Muhammadu makau shine sarkin Zaria na 61. 1804 Kirarinsa: -Jatau mai masu, Dan Tasallah, -Tozalin barkono ba ka Masayi. Muhammadu Makau dan Sarkin Zazzau Ishaku Jatau ne. Sunan mahaifiyarshi Tasallah, Shi jan mutum ne kuma ba dogo ba. Sarkin Zazzau Muhammadu Makau (1804)
-
Karota na neman ɗan a-daidaita-sahun da ya ɗauko kurar da ta kufce a Kano
Hukumar kula da sufurin mota a jihar Kano (KAROTA) ta ce tana ci gaba da neman wani mai baburin a-daidaita-sahu ruwa a jallo bayan ya ɗauko wata kura da ta yi ƙoƙarin tserewa a tsakiyar kasuwa. Hukumar ta ce jami’anta suna neman mai a-daidaita-sahun saboda abin da ya yi ya saɓa wa doka, don kuwa…
-
MARA ZASU DAUKI P2P MERCHANT MUTANE 1,000.
Originally posted on Abdul KimeeyaTv: P2P MERCHANT: Shine wanda Mara zasu dinga bama dala a farashi mai sauki yana siyarwa mutane ta hanyar amfani da MARA WALLET, Ana samun makuddan kudade amma akwai dokoki da sharadi da suka saka dangane da zama p2p merchant din. Dokokin sune…. 1. Dole sai ya zamana kana da wallet…
-
MARA ZASU DAUKI P2P MERCHANT MUTANE 1,000.
P2P MERCHANT: Shine wanda Mara zasu dinga bama dala a farashi mai sauki yana siyarwa mutane ta hanyar amfani da MARA WALLET, Ana samun makuddan kudade amma akwai dokoki da sharadi da suka saka dangane da zama p2p merchant din. Dokokin sune…. 1. Dole sai ya zamana kana da wallet din MARA 2. Ana buqatar…
